Akwai yi wuwar masu cutar korota sukai dubu goma shiyu 12,000 Ayau Asabar a Najeriya

Akwai yi wuwar masu cutar korota sukai dubu goma shiyu 12,000 Ayau Asabar a Najeriya

Jiya Mutane 328 sun kamu, 161 sun warke,  10 sun rasu, ya yin da adadin wadanda suka kamu  yakai 11,844
Ajiya juma’a 5/6/20  cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da samun Karin sabbin mutane 328 da suka kamu da cutar covid-19 a Najeriya.
Ayanzu mutane 11,844 sun kamu da cutar ya yin da mutane 3,696 suka warke, inda mutane 333 suka mutu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanan da suka kamu da cutar covid-19 a ranar juma’a a Najeriya:
Lagos-121
FCT-70
Bauchi-25
Rivers-18
Oyo-16
Kaduna-15
Gombe-14
Edo-13
Ogun-13
Jigawa-8
Enugu-6
Kano-5
Osun-2
Ondo-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.