Mutane 12,233 sun kamu, ya yinda korona ta cika kwana Dari 100 da shigowa Najeriya

Mutane 12,233 sun kamu, ya yinda korona ta cika kwana Dari 100 da shigowa Najeriya

Aranar Asabar Mutane 389 sun kamu, 130 sun warke, 9 sun rasu, ya yin da adadin wadanda suka  yakai 12,233
Ajiya Asabar 6/6/20  cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da samun Karin sabbin mutane 389 da suka kamu da cutar covid-19 a Najeriya.
Ayanzu mutane 12,233 sun kamu da cutar, ya yin da mutane 3,826 suka warke, inda mutane 342 suka mutu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanan da suka kamu da cutar covid-19 a ranar Asabar a Najeriya
Lagos-66
FCT-50
Delta-32
Oyo-31
Borno-26
Rivers-24
Edo-23
Ebonyi-23
Anambra-17
Gombe-17
Nasarawa-14
Imo-12
Kano-12
Sokoto-12
Jigawa-8
Ogun-7
Bauchi-5
Kebbi-2
Kaduna-2
Katsina-2
Ondo-2
Abia-1
Niger-1

Leave a Reply

Your email address will not be published.