Saboda yan Bindiga yakamata ayi kulle ba Saboda da Korona ba -Gudaji Kazaure

NI BAN YARDA DA CORONAVIRUS BA ~ Cewar Gudaji Kazaure

Hon. Gudaji Kazaure ya ce wallahi bana tsoron Coronavirus, kuma babu wata Corona da zata kamani, an kulle mutane a gidaje kan abun Karya wai Coronavirus, Alhali Yan Bindiga ko wace Rana sai sun kashe Mutanen da Coronavirus din bata kashe ba.

 Idan har kulle za’ayi a Najeriya ya kamata ayi ne Saboda yan Bindiga ba Saboda da wani Abunda Jama’a basu yadda dashi ba” ~ Inji Hon Gudaji Kazaure

Leave a Reply

Your email address will not be published.