Fiye da mutane dubu daya sun har harbu da cutar Korona a Kano, ya yinda jimillar Wadanda cutar ta kashe suka kai 49

Fiye da mutane dubu daya sun har harbu da cutar Korona a Kano, ya yinda jimillar Wadanda cutar ta kashe suka kai 49
Ma’aikatar Lafiya ta jihar kano ta sanar da Samun Karin sabbin mutane 5 da suka harbu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 ya yin da sabbin mutane 27 suka warke, daya Kuma ya mutu a jiya litinin.
A yanzu an gwada mutane 5,737 inda mutane 1,004 suka harbu, 477 sun warke, 49 sun mutu, inda mutane 478 ke dauke da cutar a halin yanzu a jihar kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.