Kotu ta yi watsi da karar da tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya shigar

Wata babbar kotu a jihar kano ta yi watsi da karar da tsohon Sarkin Kano malam Muhammadu Sanusi ya shigar inda yake neman a dakatar da binciken sa, da hukumar karbar korafe korafe da kuma hana cin hanci da rashawa take yi akan zargin tsohon Sarkin na badakalar filayen Gandun Sarki na masarautar Kano.


 Wannan na nuni da cewa hukumar zata ci gaba da tuhumar tsohon Sarkin akan wannan lamari. 
Allah ya Kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.