Sabbin mutune 315 sun harbu, 81 sun warke, 7 sun mutu, ya yinda adadin Wadanda suka kamu yakai 12,801

Sabbin mutune 315 sun harbu, 81 sun warke, 7 sun mutu, ya yinda adadin Wadanda suka kamu yakai 12,801

A jiya litinin hukumar dakile cututtuka Masu yaduwa NCDC ta sanar da Samun Karin sabbin mutane 315 da suka harbu da cutar covid-19 a Nigeria, Wanda ya tura alkaluman Masu cutar zuwa 12,801 ya yinda mutane 4,040 suka warke, inda mutane 361 suka mutu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanan da da suka harbu da cutar ta covid-19 a jiya litinin a Najeriya
 • Lagos- 128
 • FCT-34
 • Rivers- 32
 • Edo- 28
 • Oyo- 22
 • Kaduna- 20
 • Gombe- 13
 • Ogun- 8
 • Plateau- 5
 • Delta- 7
 • Kwara- 7
 • Kano- 5
 • Bauchi- 4
 • Katsina- 2

Leave a Reply

Your email address will not be published.