An yi wa garin Monguno ƙawanya tare da Jim karar harbe-harbe

An yi wa garin Monguno ƙawanya tare da Jim karar harbe-harbe

Rahotanni daga jihar Borno sun ce an yi wa garin Monguno ƙawanya inda ake tunanin sojoji ne ke musayar wuta da mayakan Boko Haram.
Wasu mazauna Maiduguri sun shaida wa BBC cewa da misalin 12:30 na yau Asabar ƴan uwansu dake Monguno suke ta kira suna sanar dasu halin da suke ciki. Kuma BBC ta yi ƙoƙarin tuntuɓar mazauna garin na Monguno amma layukan waya ba su zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.