Muhimman jawaban Buhari aranar Dimukuradiyya

Wadannan sune Kadan daga cikin muhimman jawaban shugaban kasa na Jun 12

Ina da-na-sani a kan sabon harin da yan ta’adda suka kai a jihar Katsina da Borno, wanda ya haddasa asarar rayuwaka, sakamakon amfami da yan ta’addan suka yi da lokacin takaita al’amura don kaucewa cutar COVID-19.
Jami’an tsaro za suyi kokarin kamo duk masu hannu a ciki tare da gurfanar dasu gaban Shari’a cikin gaggawa.
Duk kananan hukumomin dake hannun Boko Haram a jihohin Borno da Yobe da kuma Adamawa tuni an dade da kwato su, aka damka su ga mazauna garuruwan na asali.
Mun samar da shirin “Market moni” da “Trader moni” domin samar da bashi ga kananan yan kasuwa da matsakaita domin bunkasa kasuwancinsu.
A dalilin ciyar da daliban Nigeria da muke yi, a yanzun sama da dalibai 9,963,729 ana ciyar dasu domin samun kumari.

Leave a Reply

Your email address will not be published.