Yau N-Power sun Fadi Abubuwan da za’a tanada game da mutane dubu hudu 400,000 da za’a dauka aiki

   

Gwamnatin Tarayya karkashin ofishin ministar Jin kai da Kare Afkuwar Bala’o’i da shirin tallafawa matasan Najeriya Sadiya Umar Farouk ta bayyana abubuwan da Mutum zai tanada idan Yana son ya nemi tsarin N-Power rukunin Bach C a ranar 26 ga wannan watan na Jun 2020 Wanda za a bude manhajar daukar sabbin ma’aikatan

 N-power na rukunin C.
Ana bukatar wadanda suka kammala makarantar sakandare zuwa digiri na daya, dake bukatar neman aikin, su tanadi wadannan abubuwan;
1,Surname ( Sunan Mahaifi ne farko )
2, E-mail
3, Password
4, Educational Background
5, National Youth Service Certificate
6, Birth Certificate
7, Local Government Identification letter
8, Bank Verification Number
9, Phone Number
10, Bank Account Number
11, Bank name
12, State origin, LGA, Community
13, Residential Address
14, State of Residence
15, Local Government of Residence
16, The program you prefer
17, Mutum ya kasanice baya aiki a wani kamfani
18, Mutum ya kasance ba a dauke shi a Bach A ko B ba
Abin lura mai digiri ko HND ne kadai za su je da takardar kammala bautar kasa da aka sanya a lamba ta 5 a wannan rubutun.
Masu takardun kammala;
SSCE,
ND
NCE 
JCHEW
SCHEW
HND
DEGREE
Sune kadai za su iya neman aikin, masu takardu a hannu, ma’ana wadanda suka kammala gaba daya har suka amshi sakamakon jarabawarsu.

1 thought on “Yau N-Power sun Fadi Abubuwan da za’a tanada game da mutane dubu hudu 400,000 da za’a dauka aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published.