Sabbin mutune 594 sun harbu da cutar covid-19, ya yinda adadin Wadanda suka kamu yakai 22,614

Sabbin mutune 594 sun harbu da cutar covid-19, ya yinda adadin Wadanda suka kamu yakai 22,614

A jiya Alhamis hukumar dakile cututtuka Masu yaduwa NCDC ta sanar da Samun Karin mutane 594 da suka harbu da cutar covid-19 a Nigeria, Wanda ya tura alkaluman Masu cutar zuwa 22,614 ya yinda mutane 7,822 Suka warke, Sannan mutane 5,49 suka mutu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanan da da suka harbu da cutar ta covid-19 a jiya Alhamis a Najeriya
Lagos-159
Delta-106
Ondo-44
FCT-34
Edo-34
Oyo-33
Kaduna-33
Enugu-28
Katsina-25
Imo-22
Adamawa-15
Ogun-12
Osun-11
Abia-8
Rivers-6
Nasarawa-5
Bauchi-5
Niger-5
Kebbi-4
Ekiti-3
Plateau-1
Taraba-1

Leave a Reply

Your email address will not be published.