Gobara ta tashi a ofishin Bankin CBN dake jihar Gombe

Gobara ta tashi a ofishin Bankin CBN dake jihar Gombe 

 Gobara ta tashi a babban bankin Najeriya dake jihar Gombe ranar Juma’a, 3 ga watan Yuli, 2020. 
Sahara Reporters ta sami rahoto daga ƙwaƙwarar majiya cewa gobarar ta fara ci ne misalin karfe 10 na safe.
  Wannan ya shiga jerin gobara da aka samu a ma’aikatun gwamnati a fadin tarayya cikin yan watannin nan. 
8 ga Watan Afrilu ne, Wata gobara ta tashi a offishin Accountant na ƙasa, bayan Wata Gobarar ta tashi a offishin Inec.
Sannan kwanan Nan Wata Gobarar ta a offishin bankin CBN na jihar plateau

Leave a Reply

Your email address will not be published.