Najeriya ta sami sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42

Hukumar mayakan saman Najeriya ta sami sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42 

A ranar Juma’a, 3 ga watan Yuli, 2020. Mai magana da yawun hukumar, Ibikunle Daramola, ya bayyana hakan ne a jawabin da ya saki a shafin Internet.
Sojin sama sun ragar gaji sabbin shugabann Boko haHar
 Jawabin yace: “Bisa ga cigaba da kokarin tabbatar da cewa ana samun labaran leken asiri domin yakin yan ta’adda a yan tada zaune tsaye a fadin Najeriya, hukumar Sojin Najeriya a ranar 3 ga Yuli, 2020, ta samu sabon gyararren jirgi, ATR-42 (NAF 930). 

“Shugaban shirye-shiryen hukumar, AVM Oladayo Amao ya karbi sabon jirgi madadin babban hafsan hukumar, AM Sadiqque Abba, a tashar jirgin saman Nnamdi Azikwe dake Abuja yayinda shi babban hafsan yake Arewa maso gabas domin lura ga atisayen Operation LONG REACH II.” 

Leave a Reply

Your email address will not be published.