NNPC da SHELL za su bawa Ɗaliban Najeriya Scholarship

Kamfanin Mai na kasa, NNPC da hadin gwiwar Shell za su bayar tallafin karatu ga daliban Najeriya da suke karatu a jami’oin gwamnati.

Dokar sai masu darajar maki 3.5 zuwa 5.0 kuma ya kasance ba ya amfana da wani tallafin karatu.

Ga masu sha’awa kuma sun cancanta su shiga wannan links din don nema;
https://www.nnpc-snepcoscholarship.shell.com

Leave a Reply

Your email address will not be published.