Gobara ta yi ɓarna a shalkwatar ECOWAS a Abuja

Gobara ta yi barna a shalkwatar ECOWAS a Abuja

Gobara ta lalata wani bangare na shalkwatar ofishin kungiyar kasashen yammacin Africa – ECOWAS a ranar Talata da daddare.

Kawo yanzu hukumomi basu ce komai ba kan lamarin kuma ba a san iya barnar da gobarar ta yi ba.

Sai dai wasu rahotanni na nuna cewa gobarar ta lalata bangaren ofisoshin kula da kudi na sakatariyar.

Tagwayen Bama-Bamai masu ƙarfi sun jikkata sama da mutane dubu 2 a Beiruthttps://www.arewagist.com.ng/2020/08/tagwayen-bama-bamai-masu-arfi-sun.html

Leave a Reply

Your email address will not be published.