INKSNATIONS: State coordinator da Assistant Coordinator da Secretary General su ne za suyi verify/Tantance Exchanger na kano

 

INKSNATIONS: State coordinator Usman chairman  Exco Group Kano da Assistant Coordinator Aisha Daha vice chaiman Exco da Secretary General Musbee Exco Group Kano su za suyi verify tantance dukkan Exchangers/Masu canja kudin Internet na Inksnation zuwa Naira Daga cikin Exco da Exchanger na members na Kano.

Shugabannin uku za su fara verify/tantance kansu sannan su tantance duk Wani Offline Exchangers/Masu canja kudin Internet na Inksnation wanda yake da shago.

Dole ne Offline Exchangers masu canja kudin Internet na Inksnation suyi printing na daya Daga cikin waɗannan Banners kafin a tantance…

Bayan Sun Gama tantance Offline Exchanger Sannan za su tantance online Exchanger Masu canja kudin Internet na Inksnation zuwa Naira ta hanyar Internet.

Members za suje guri ko office na offline Exchangers domin ayi musu verify/tantance su.

Domin yin register ko activation kayi Mana magana ta WhatsApp https://wa.me/message/ZEDT437MIA6VF1

Su Kuma Online Exchanger member zai Kira su ta waya ko message ko ta WhatsApp domin a tantance shi.

Dole ne Offline Exchangers masu canja kudin Internet na Inksnation suyi printing na daya Daga cikin waɗannan Banners kafin a tantance…

Dole ne Offline Exchangers ya kasance Yana da shago ya saka kujeru, yayi printing na Banner ya saka a gaban shago da Kuma Cikin shago.

Sunaye da Address da number waya na Exchanger Masu canja kudin Internet na Inksnation zuwa naira na Kano state

https://www.arewagist.com.ng/2020/08/sunaye-da-address-da-number-wayar-na.html?m=1


Abubuwan da ake bukata Domin verify/tantance members

PINKARD: katin ka me dauke da sunanka da hotanka da Nambar katin ka, Wanda ake Amfani dashi Domin yin Activation 

Sannan daya daga cikin Wadannan

VOTERS CARDD DRIVER LICENCE ID

NATIONAL

BIRTH CERTIFICATE: Yara za su zo da takardar haihuwa da PINKARD

Dole ne sunan ka na pinkard yayi dai-dai da sunan ID card dinka

Number wayar Kano state coordinator 

+234 902 569 7865    0806 165 4279

Number wayar Assistant Coordinator Aisha Daha +234 806 297 4124

Number wayar Secretary General Musbee Kano   +234 706 577 4802

Leave a Reply

Your email address will not be published.