Mutune miliyan 21.7 ke zaman kashe wando a Najeriya – NBC.

Mutune miliyan 21.7 na zaman kashe wando a Najeriya – NBC.

Hukumar kididdiga ta Najeriya NBC ta fitar da alkaluman marasa aikin yi a Najeriya a ranar Litinin, ta ƙiyasta adadin marasa aikin yi ya kai mutane miliyan 21.7.

Adadin marasa aiki a Najeriya ya ƙaru daga mutum miliyan 20.93 a shekarar 2018 zuwa miliyan 21.76 a tsakiyar shekarar 2020.

Hakan ya nuna kimanin Yan Najeriya miliyan 17 ne suka rasa aikin su daga watan Disambar shekarar 2014 zuwa yanzu.

Yadda za ka Sami tallafin da gwamnatin tarayya za ta bayar na Naira Bilyan 75 
https://www.arewagist.com.ng/2020/08/yadda-za-ka-sami-tallafin-da-gwamnatin.html


 Alkaluman marasa aikin yin ya ninku da abunda ake da shi a shekaru shida da suka wuce.

Akwai akalla mutane miliyan 10 dake aiki ba tare da son ran su ba, bisa rahoton NBS.

Leave a Reply

Your email address will not be published.