TAMBAYOYI 11 DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU
TAMBAYOYI 11 DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU.
Ga tattaunawar kamar haka.
1. ANNABI S.A.W. Ya tambayi Shedan
waye abokin tarayyarka?
Shaidan yace Masa: Mai Cin Riba.
2. Dawa kake zama a matsayin aboki? .
Shaidan: Mazinaci.
3. Dawa kake kwanciya?
Shaidan : Mai shan kayan Maye/ Dan Maye.
4. Waye baqonka?
Shaidan: Barawo.
5. Waye Dan Aiken ka? .
Shaidan: Boka/ Matsafi
6. Me yake faranta maka Rai?
Shaidan: yawan rantsuwa cikin magana. .
7. Waye masoyinka na haqiqa?
Shaidan: wanda yake barin sallar juma’at.
8. Me yake karya kashin bayanka? .
Shaidan: inga masu laifi suna tuba.
9. Me ke Konamaka Rai?
Shaidan: Yawan Istigfari dare da Rana
10. Me yake wulaqantaka?
Shaidan: Yawan Sadaka.
11. Me Yake makantar da kai ga bayi? .
Shaidan: sallar Asubahi.
Subhanallahi
Allah ka karemu daga shairin shaidan