Ranar Hausa Jerin kalmomin Hausa da Suka fara da Ts
Tsinstiya.
Tsagera
Tsageranci.
Tsagewa.
Tsaki.
Tsakiya.
Tsiwa.
Tsokaci.
Tsurku.
Tsaka.
Tsafta.
Tsamiya.
Tsada.
Tsira.
Tsirara.
Tsagaitawa.
Tsawaitawa.
Tsanani.
Tsantseni.
Tsamewa.
Tsammani.
Tsohuwa.
Tsoho.
Tsanantawa.
Tsaro.
Tsaba.
Tsimi.
Tsire.
Tsula.
Tsutsa.
Tsanya.
Tsimaya.