Inksnation ta Kashe fiye da Milyan 5 Domin Dora Site din akan server ta kamfanin Amazon

An Kashe Naira Milyan biyar da dubu shida da dari takwas da sittin da daya  5,006,861.97  Domin Dora Site din Inksnation akan server da full setup a kamfanin Amazon a Watan Augusta kadai

Abinda aka kashewa site din Inksnation a kamfanin Amazon a Watan Augusta kadai zai siya Wannan site din nawa domain name na tsawon shekuru dubu Arba’in da Biyar da Dari Biyar da Sha shida
45,516 Indai domain Bai Kara kuɗi ba

Sabbin sauye-sauyen da aka Samar a Inksnation

(1) Ba za’a cire kudi ba daga 1 ga September zuwa 12 ga September 2020

Za’a dawo da canja Pinkoin zuwa Naira a ranar 13 ga September 2020 kuma a rufe a ranar Jumuar karshen watan.


(2) Ba za’a sake Tura kudi a wallet din members ba a kowace rana

Za’a rinka saka kudi ne kawai sau daya a kowane wata (ranar 12 ga kowane wata) a Spendable balance, kamar ; 

120K ga mai Bronze, 180K ga mai Silver, 240K ga mai Gold, 300K ga mai Diamond


(3) Cire kudi ga members kowane wata

Members zasu samu damar cire kashi 10 cikin dari  (10%) kawai na abunda aka tura masu a kowane wata, misali: 

Bronze zasu iya cire 12k daga 120k, 

Silver 18k daga cikin 180k, 

Gold 24k daga cikin 240k, 

Diamond 30k daga cikin 300k.


(4) Ragowar 90% dake a sashen spendable balance zasu koma ne a sashen DRCB

Za rinka amfani dasu ne idan za’ayi siyayyar kaya a wurin “yan kasuwa idan aka fara saye da sayarwa da pinkoin, ko kuma zuwa lokacin da gwamnatin Najeriya zata aminta da pinkoin a matsayin adanannaen kudin Naira (Reserve Currency).


(5) Exchangers suyi gyaran kura-kuran su

An bawa Exchangers daga 1 ga September zuwa 13 ga September a matsayin lokacin hutu domin suyi gyare-gyare a inda ake bukatar hakan. 

Duk exchangers da aka samu bayan 12 ga wata da wata matsala, to ya zargi kansa akan hukuncin da za’ayi masa. 

Da dama sun shaidi hakan


(6) Munfi bukatar masu register Bronze da Silver fiye da masu register Gold da Diamond

Saboda yawan mutane mukafi bukata a cikin wannan tsarin namu ba yawan kudin da za’a samu ba daga members.


(7) Ninka kudin register zuwa ninki uku (x3) zai fara aiki daga 12 ga watan September, 2020

Wannan dokar zata fara aiki ne daga karfe 12 na daren 12 ga watan September, 2020. Duk registration zasu ninka sau uku x3.


(8) “Yan uwantaka tsakanin Exchangers da End-users

Daga yau, dole ne kowane member ya rinka taimakawa exchanger dake kusa dashi wajen gayyato sababbin members suyi register, Zai rinka samun kashi Ashirin (20%) daga cikin kudin wanda ya kawo yayi register da InksNation.


 (Mu hada kai, mu yaki Talauci a tare)


1 thought on “Inksnation ta Kashe fiye da Milyan 5 Domin Dora Site din akan server ta kamfanin Amazon

Leave a Reply

Your email address will not be published.