Yadda tsarin kasuwanci Cmdx yake

 


 Yadda tsarin kasuwanci Cmdx yakeRijista da ake bawa mutane Cmdx coins 250,000 rewards wato $25 rewards bawai mutum ya sayi Cmdx coin na 30k bane, shi wani tukuicin rijista da CMDX ne


 Ya kamata mu fahimci cewa dukkan abinda ake bawa mutane a CMDX a Dollars ake bayarwa kuma sunansu rewards (Lada), bawai coins bane harsai an saka wa available for withdrawal.


 Idan mutum yaga dama zai iya sayen CMDX Tokens bayan anyi masa bayani akai, ba tareda yayi rijista officially da Cmdx ba, Kuma zaka iya ajiye coins dinka a Trust wallet


Advantage din Upgrade Kuma anan shine idan mutum yana high level zai Sami damar  minting tokens masu yawa daga rewards da yake samu. Wanda yake samun kudi ana son ya rika sayen coins a kasuwa Yana tarawa a private Wallet. Haka zai wayi gari ya amfani referral program wajen Gina Cryptocurrency fotopolio


Dan haka mu fahimci cewa zabine ga mutum yabi referral part ko Kuma ya saya ya ajiye. Sannan duk lokacin da wani zai rijista saidai ya bawa wani yayi masa idan shi saya kawai kawai yayi.


 Wanda kuma ya zabi bangaren referral to zai rika samun Commission a dukkan referral sannan zai sami rewards wadanda suke zama coins a lokacinda suka zama available for withdrawal.


 Idan kuwa yana son amfana da dukkan Referral program na CMDX, da benefits na Personal development da Ilimantarwa akan Blockchain da Cryptocurrencies, da kuma other benefits na Brittany Health Advisor, da benefits din Upgrade, to sai yayi Rijista as a Member domin ya Amfana.


 Idan kuwa bayason bin Model din CMDX na Referral program, sai yayi downloading din Trust Wallet yasa Smart Contract Address na CMDX 3:0,  a saka masa adadin coins daya saya a lokacin. Shikenan sai yaje ya jira zuwa lokacinda darajarsa zata tashi yaci kasuwarsa.


Dan haka maganar da mutane sukeyi cewa Tokens dinsu yanayin kasa, su sani wannan ba coins bane rewards ne da yawanci Kamfani ya Basu Free, inda a hankali, a kowane wata suke zama coins har mutum ya iya withdrawal.


Yadda mutum zai fahimci cewa rewards ne shine idan yaga abinda ake bawa mutum dalilin activity. Yanzu idan kayi Upgrade din Silver da $1,100 za’a baka rewards na 11m Cmdx coins, idan zaka sayi 11m sai kasa samada ninki biyu na kudin

Dan haka Babban aikinmu shine ilimantar da mutane su fahimci Model din CMDX tareda fahimtar cewa idan ka sayi abu a kasuwa to bazai yiwu ya ragu ba Dan farashi ya tashi. Amma a Model dinsu, sunce dukkan rewards dabai zama coins ba, zai zama converted zuwa Dynamic Tokens and the quantity will reduce.


Taba link kayi register

https://cmdx.io/enroll_new?sponsor_id=Usman7747

Leave a Reply

Your email address will not be published.