Second batch Inksnation Registration zai Kare 11 ga Watan October

 


Second batch na Inksnation Registration mutanen da za’a biya su a Watan November zai Kare 11 ga Watan October.


Third batch Registration zai fara 12 ga Watan October, Duk Wanda yayi register 12 October Sai Sabuwar shekara za a fara biyan sa


Ayanzu mutane Milyan 3 da Dari shida sunyi register da Inksnation.


Kafin 12 October Za a daga darajar coordinators na jihohi 3 zuwa

1. Director general na ƙasa da

2. Mataimakin director na ƙasa da Kuma

3. Secretary general na ƙasa


Ko wane state zai Samar da Marchant akalla 1,000 Kuma za a biya su da naira, Sannan za ayi amfani da Fasaha ta scanning pinkard ga dukkan Wanda zai yi siyayya da Pinkoins.

 


Leave a Reply

Your email address will not be published.