Second batch Inksnation Registration zai Kare 11 ga Watan October - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, September 24, 2020

Second batch Inksnation Registration zai Kare 11 ga Watan October

 


Second batch na Inksnation Registration mutanen da za'a biya su a Watan November zai Kare 11 ga Watan October.


Third batch Registration zai fara 12 ga Watan October, Duk Wanda yayi register 12 October Sai Sabuwar shekara za a fara biyan sa


Ayanzu mutane Milyan 3 da Dari shida sunyi register da Inksnation.


Kafin 12 October Za a daga darajar coordinators na jihohi 3 zuwa

1. Director general na ƙasa da

2. Mataimakin director na ƙasa da Kuma

3. Secretary general na ƙasa


Ko wane state zai Samar da Marchant akalla 1,000 Kuma za a biya su da naira, Sannan za ayi amfani da Fasaha ta scanning pinkard ga dukkan Wanda zai yi siyayya da Pinkoins.

 No comments:

Post a Comment