Cikar Najeriya shekaru Buhari ya yi amai ya lashe

 


Cikar Najeriya shekaru 60 Buhari ya yi amai ya lashe


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta talabijin a maimakon Dandalin Eagle wanda aka yi niyyar yi a baya.


A wata sanarwa da sakataren watsa labaransa, Femi Adesina ya fitar, ya bayyana cewa shugaban zai yi jawabin ne da misalin 7:00 na safe a ranar 1 ga watan Oktoba.


A sabuwar sanarwar, ya ce ‘yan Najeriya suyi watsi da sanarwar baya da ta ce shugaban zai yi jawabin a gaban jama’a a Dandalin Eagle.


Ya kuma ce daga nan shugaban zai wuce Dandalin Eagle wurin taron cika ƙasar

Yadda zaka Sami tallafin da Gwamnatin Nigeria zata bayar na naira bilyan 75

https://www.arewagist.com.ng/2020/09/yadda-zaka-sami-tallafin-da-za-bayar-na.html?m=1

Leave a Reply

Your email address will not be published.