Tarihin Abubakar Tafawa Ɓalewa Prime minister na farko daya mulki Najeriya


Abubakar Tafawa Ɓalewa shine Prime minister na farko daya mulki Najeriya bayan samun Yancin kai yayi shekaru shida yana mulki daga (1960 – 1966)

Rawar da Gwamnatin sa Ta taka.

Sir. Abubakar Tafawa Ɓalewa ya taka muhimmiyar rawa a gwamnatin sa wajen hada kan Kasashen Afrika karkashin kungiya daya Wato African Union (AU) Tareda Tabbatar da cewa Najeriya ta zama kasa mai cin gashin kanta ba Tareda dogaro da wasu ba, Kuma masana sun CE mutum ne mai fadan Ra’ayin sa (Al’ummar sa) a Wuraren taro na kasashe ba Tareda tsoro ba.


Tarihin Najeriya na tsawon Shekara 60 da Samun yancin Kai

https://www.arewagist.com.ng/2020/09/tarihin-najeriya-na-tsawon-shekara-60.html

Leave a Reply

Your email address will not be published.