Tarihin Nmandi Azikwe Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula a Najeriya

 


Nmandi Azikwe shine Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula, yayi shekaru uku yana mulki daga (1963 – 1966).


Gwamnatin sa ta samu nakasu na rashin cikakken iko a duka Gwamnatocin nasa. 


Tarihi ya nuna cewa Nmandi Azikwe Jajirtaccen dan kishin kasa ne wanda yanada daga cikin waɗan da suka jajirce aka samu yancin kai. 

An tuhumcesa da sanin masaniyar juyin mulkin da aka yi a 1966 wanda ba’a samu nasara ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.