Tarihin Yakubu Gowon da ya mulki Najeriya na tsawon shekaru tara 9

 


Yakubu Gowon yayi mulki Najeriya tsawon shekaru tara tun daga ( 1966 – 1975 ).

Rawar da Gwamnatin sa ta Taka.

A lokacin Gwamnatin Gowon kafin saukar sa ya Kirkiro jihohi guda goma sha biyu wanda aka saka su karkashin kulawar sojoji. 


Gwamnatin sa ta samu walwala ta kudi a lokaci da aka samu gagarumar riba na man fetur da ake hakowa sannan kuma gwamnatin sa tayi yaki da ma’aikata na tsawon shekara biyu ( 1968 -1970 )


Sai dai  an kalubalanci gwamnatin sa da Almubazzaranci da kudaden da aka samu sanadiyyar man fetur.

Leave a Reply

Your email address will not be published.