Hotunan Yadda Masu Zanga-Zangar EndSARS sukayi ƙone-ƙone da farfasa motoci a Sabon Gari Kano

Hotunan Yadda Masu Zanga-Zangar EndSARS sukayi ƙone-ƙone da farfasa motoci a Sabon Gari Kano

A ƴan kwanakin an gudanar da zanga – zanga a jihohin Najeriya ciki har da jihar Kano, kan kawo karshen rundunar yaki da fashi da makami ta SARS ya yin da jiohin Arewacin Najeriya ke zanga-zanga kan samar da tsaro, sai dai zanga-Zangar ta fara Rikiɗewa zuwa tarzo ma da tada rikici da farfasa motocin mutune harma da da ƙonawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.