Yadda Boka yasa Matashi Yana Wanka da Fitsarinsa tare da sa shi ya kawo Masa Idan Jariri


 Ƴan Sanda cafke Wani Boko da Matashin da yasa ya kawo Masa yaron da za su ƙwaƙulewa Idanu

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta ce ta kama wani Malami Boka me suna Yahaya da wani me suna Kabiru dukkansu mazauna Hotoro anan Kano bisa yunkurin kwakwulewa wani Jariri Ahmad idanu da sunan za suyi layar ɓata ga wani Soja

Yadda Boka yasa Matashi Yana Wanka da Fitsarinsa tare da sa shi ya kawo Masa Idan Jariri

Tunda farko dai Boka Yahaya ne ya umarci Kabiru da ya samo jaririn da za su kwakwulewa Idanu zai a ba shi Miliyan guda, be zame ko ina ba sai wajan Yayarsa inda yakai mata wasu magunguna duka a kokarinsa na ya rabata da danta Ahmad su kuma su cika mugun nufi, wato kwakwule masa Idanu kamar yadda Mahaifin wannan Yaro Abbas Muhammad ya labarta mana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.