Jawabin UDI Game da fara Amfani da Merchants


Wannan shine jawabin UDI game da fara Amfani da Merchants 


Game da fara aiki da ƴan kasuwa Masu karbar Pinkoin za a samu ci gaba sosai nan ba da dadewa ba, Sai dai zai Kai sabuwar shekara, sakamakon Inksnation ta faɗaɗa yin Register zuwa wasu ƙasashen.

   

Hakan zai sa a samar da sabon Katin Banki wanda zaka iya canja Pinkoin kai tsaye daga walat dinka zuwa banki.


A cikin walat ɗinku na Pinkoin, akwai gurin da ake kira DRCB ga waɗanda aka fara biyan su a watan Agusta.


 Kowane Pinkoin aka tura zuwa DRCB zai ruɓanya adadin sa sau uku 3 


Wadanda za a fara biya a Watan Nuwamba, DRCB ɗinsu zai fara aiki a ranar 12 ga watan Disamba.


Yanzu misali, idan kana da 12k a cikin gurin da ake sakawa kowa kuɗin sa da zai iya canjawa zuwa Naira, to idan ka tura su zuwa DRCB gurin da ake Biyan kuɗi idan kayi siyayya, to kai tsaye zasu ruɓanya zuwa 36k.


Abin  birgewa a ɓangaren shine idan zaku sami 120k a ranar 12 ga watan Disamba, idan ka tura su zuwa DRCB to kai tsaye zasu linku zuwa 360k a DRCB.


Hakanan zaku karɓi 360k a 12 ga Watan Disamba a Cikin DRCB.


Haka Kuma zaku Sami Pinkoin na 360k a 12 ga Watan Janairu da Kuma 12 a Fabrairu bi da bi, wannan na nufin zuwa 12 ga Watan Maris, Duk Wanda yake a matakin Bronze zai sami 1,440,000 a cikin jakarsa waɗanda za ku iya amfani da su don sayen kayayyaki da Biyan kuɗin ayyuka da aka yi muku daga dukkan ƴan kasuwarmu.


 Sannan kuma za a iya cire kuɗin a kowane banki a Najeriya saboda a lokacin Inksnation ta kammala Samar da banki a Najeriya da Kuma Samar da Wani bankin a Ƙasar Switzerland.

Yadda Ake Samun kuɗi da JaalifStile

2 thoughts on “Jawabin UDI Game da fara Amfani da Merchants

Leave a Reply

Your email address will not be published.