Yadda Ake Samun kuɗi da JaalifStile

 

Yadda Ake Samun kuɗi da JaalifStile

Jaa Life Stile Kamfanin Ƙasar Ingila ne Wanda suke bawa Mutum Damar yayi musu talla su biya shi.

Ana Samun kuɗi ta Hanyoyi 3 a Jaa Life Style

1 Hanyar Buɗe Talla: Za su bawa Mutum talla 50 Sai ka zaɓi guda 10 ka buɗe Ana Samun akalla 42K a wata ta Wannan hanya.

2 Hanyar Referral: Duk Wanda yayi register da link dinka za su baka kyautar € Euro 5 kwatankwacin 2,240

Abinda ake Samu Ta hanyar referral Ana kiransa da Life Style Bonus Misali:

Kai ne Mr A Duk Wanda yayi register Direct da Link din ka muce sunan sa Mr B ko first level a Ƙaddara mutane 10 Sunyi Register ta kasanka to zaka Sami € Euro 5 sau goma 10 Wanda ya kama Euro 50 kwatankwacin 22,400

A ƙaddara daga mutane 10 Babu Wanda ya sake yin Register direct da link dinka, Amma Mutanen da sukayi Register da link dinka Mr B  ko first level sun Sami Mutum ɗaiɗai sunyi register da link dinsu, to Wadannan mutunan sun Zama jikokinka, a dalilinsu za ka Sami kyautar Euro 2 Kan kowane Mutum Wanda ya Kama Euro 20 kwatankwacin 8,960

(3) Future Share Bonus…

Akwai Tattaunawa ta Musammam da Shugaban mu Wakilin JAA LIFESTILE A Gidan Rediyon Guarantee Fm 94.7 Kano  Ranar kowace Laraba da karfe 4:00pm na Yamma

Taba link kayi Register 

https://secure.jaalifestyle.com/ref/mrusman

Mai Tambaya yayi WhatsApp

https://wa.me/c/2348122225296

Leave a Reply

Your email address will not be published.