Yadda Ake Samun kuɗi da Smartkey Cryptocurrency

Yadda Ake Samun kuɗi da Smartkey

Smartkey Sabon Cryptocurrency ne Wanda  yake da potential value, yana karkashin ERC20 Blockchain

Ayanzu Smartkey Yana Kan Presale Round A har zuwa Ranar Talata 3/11/2020

Smartkey suna da Total Supply guda bilyan daya 1B.

Duk guda daya darajar sa naira 9 za ka iya siyan ko na nawa kake so

Ana siyan Smartkey da Ethirium, Duk Ethirium daya zaka Sami Smartkey tokens guda 20,000 Sannan 0.1 Ethirium za ka Sami Smartkey 2,000 Amma Ranar Talata Mai zuwa 3/11/20 za a Rufe Siyar da Smartkey Round A, Wanda Hakan zai sa Darajar Token din tayi rashin Gwauran Zabi, A lokacin Ethirium daya zai baka Smartkey 16,000 kacal Mai makon 20,000 Ayanzu.

An ware Smartkey Tokens guda 100,000,000 da za a siyar a Presale Round A, Wanda An Siyar da 89,000,000 saura 11,000,000

Sannan an ware Smartkey Tokens 50,000,000 da za a siyar a Round B, Ethirium daya akan 16,000 Smartkey

Za a Sayi Smartkey Round B a manyan Shafukan siye da Siyarwar coin na Probit da Hotbit exchange a ranar 10/11/20 

Smartkey Sun kulla yarje je niyar kasuwanci da Babban Kamfanin Ƙera mota na KIA da Wave da Teltonika da OasisBloc da Kuma CWN

Teltonika Yana daya Cikin Kamfanin da Smartkey ya kulla yarje je niyar Kasuwanci, Wanda shine Kamfani na 3 a Cikin manyan kamfanoni 10 da suke Samar da fasahar Internet of Things { GSM-GPS }

Shiga group din Smartkey Cryptocurrency

https://chat.whatsapp.com/HZjGkEUslWn59PTyLvWjPf

Idan kana son Wannan tokens na Smartkey ka sauke Application na Trust Wallet ko Metamask wallet Sai kamin Magana ta WhatsApp nayi guiding din ka

https://wa.me/c/2348122225296

Leave a Reply

Your email address will not be published.