Hotunan Yadda Masu Zanga-Zangar EndSARS sukayi ƙone-ƙone da farfasa motoci a Sabon Gari Kano - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, October 20, 2020

Hotunan Yadda Masu Zanga-Zangar EndSARS sukayi ƙone-ƙone da farfasa motoci a Sabon Gari Kano

Hotunan Yadda Masu Zanga-Zangar EndSARS sukayi ƙone-ƙone da farfasa motoci a Sabon Gari Kano


A ƴan kwanakin an gudanar da zanga - zanga a jihohin Najeriya ciki har da jihar Kano, kan kawo karshen rundunar yaki da fashi da makami ta SARS ya yin da jiohin Arewacin Najeriya ke zanga-zanga kan samar da tsaro, sai dai zanga-Zangar ta fara Rikiɗewa zuwa tarzo ma da tada rikici da farfasa motocin mutune harma da da ƙonawa.
No comments:

Post a Comment