Masu zanga-zangar ENDSARS sun buɗe tashar rediyo - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Sunday, October 18, 2020

Masu zanga-zangar ENDSARS sun buɗe tashar rediyo


 Masu zanga-zangar ENDSARS sun buɗe tashar rediyo


Masu gudanar da zanga-zangar #ENDSARS a ranar Lahadi sun ƙaddamar da wata tashar rediyo wadda ake iya kamawa ta intanet.


Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa tashar rediyon mai suna "Soro Soke" na gabatar da shirye-shirye na wayar da kan masu zanga-zanga da kuma faɗakar da su kan yadda za a ci gaba da gudanar da zanga-zangar a faɗin ƙasar.


Buhari ya magantu kan ƴan sandan SARS

https://youtu.be/uz_yBhDyfLU


Tashar rediyon ta kuma buɗe shafin Twitter inda take amfanin da shafin a matsayin wata turba ta yaɗa manufofinta.

https://mobile.twitter.com/SoroSokeRadio


Soro Soke kalma ce dai ta Yarabanci wadda take nufin Yi Magana.


Gwamnatin Najeriya ta bude shafin Neman tallafin bashin biliyan 75

No comments:

Post a Comment