Tarihi Shugaban Najeriya na Mulkin Soja na farko Agunyi Ironsi - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Friday, October 2, 2020

Tarihi Shugaban Najeriya na Mulkin Soja na farko Agunyi Ironsi


Agunyi Ironsi JTU ya mulki Najeriya amma shi bai dade akan karaga ba Domin duka Watan sa shida akan kujerar mulki daga ( watan Janairu zuwa july na 1966).


Shi ne Shugaban kasa na farko na mulkin Soja kuma A lokacin mulkin sane ya dunkule tsarin mulkin ƙasar zuwa Bai daya, kamar dai yanda aka ga na Hukumomin tsaro wato mataki bayan mataki. 


Rikici ne Ya Haifar da Kafa Gwamnatin sa wadda dududu watan ta shida


Tarihin Najeriya na tsawon Shekara 60 da Samun yancin Kai

https://www.arewagist.com.ng/2020/09/tarihin-najeriya-na-tsawon-shekara-60.html

No comments:

Post a Comment