Tarihin Yakubu Gowon da ya mulki Najeriya na tsawon shekaru tara 9 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Friday, October 2, 2020

Tarihin Yakubu Gowon da ya mulki Najeriya na tsawon shekaru tara 9

 


Yakubu Gowon yayi mulki Najeriya tsawon shekaru tara tun daga ( 1966 – 1975 ).

Rawar da Gwamnatin sa ta Taka.

A lokacin Gwamnatin Gowon kafin saukar sa ya Kirkiro jihohi guda goma sha biyu wanda aka saka su karkashin kulawar sojoji. 


Gwamnatin sa ta samu walwala ta kudi a lokaci da aka samu gagarumar riba na man fetur da ake hakowa sannan kuma gwamnatin sa tayi yaki da ma'aikata na tsawon shekara biyu ( 1968 -1970 )


Sai dai  an kalubalanci gwamnatin sa da Almubazzaranci da kudaden da aka samu sanadiyyar man fetur.

No comments:

Post a Comment