Yadda Ake Samun kuɗi da JaalifStile
Jaa Life Stile Kamfanin Ƙasar Ingila ne Wanda suke bawa Mutum Damar yayi musu talla su biya shi.
Ana Samun kuɗi ta Hanyoyi 3 a Jaa Life Style
1 Hanyar Buɗe Talla: Za su bawa Mutum talla 50 Sai ka zaɓi guda 10 ka buɗe Ana Samun akalla 50K a wata ta Wannan hanya.
2 Hanyar Referral: Duk Wanda yayi register da link dinka za su baka kyautar € Euro 5 kwatankwacin 2,240
Abinda ake Samu Ta hanyar referral Ana kiransa da Life Style Bonus Misali:
Kai ne Mr A Duk Wanda yayi register Direct da Link din ka muce sunan sa Mr B a Ƙaddara mutane 10 Sunyi Register ta kasanka to zaka Sami € Euro 5 sau goma 10 Wanda ya kama Euro 50 kwatankwacin 22,400
A ƙaddara daga mutane 10 Babu Wanda ya sake yin Register direct da link dinka, Amma Mutanen da sukayi Register da link dinka Mr B sun Sami Mutum ɗaiɗai sunyi register da link dinsu, to Wadannan mutunan sun Zama jikokinka, a dalilinsu za ka Sami kyautar Euro 2 Kan kowane Mutum Wanda ya Kama Euro 20 kwatankwacin 8,960
(3) Future Share Bonus...
Akwai Tattaunawa ta Musammam da Shugaban mu Wakilin JAA LIFESTILE A Gidan Rediyon Guarantee Fm 94.7 Kano Ranar Juma'a 30/10/20 da karfe 3:30pm na Yamma
Za a Rufe Promo Garaɓasar yin register Ranar Litinin Mai zuwa 2/11/20 daga lokacin kuɗin Register zai linka abinda ake biya yanzu.
Taba link kayi Register
https://secure.jaalifestyle.com/ref/mrusman
SHIGA GROUP DIN JAA LIFE STILE
https://chat.whatsapp.com/JPeUxEj2mYoBB1IeW5ivbw
Mai Tambaya yayi WhatsApp
No comments:
Post a Comment