Yadda ake Amfani da coin ɗin Smartkey a Bude Mota ko a buɗe Gida

Yadda ake Amfani da coin ɗin Smartkey a Bude Mota ko a buɗe Gida da Gate ɗin Mota ko Sarrafa Abubuwan Amfanin Yau da Kullum


Ana Amafani da Smartkey Tokens a bude BLOCKCHAIN CARS.

 

Kamar yadda case use din Cmdx yake kan Harkar Lafiya, shi Kuma Smartkey  case use din sa Kan Samar da tsaro da Kuma Sarrafa Abubuwan da Muke gani ko taɓawa Kamar Mota, babur Ɗaki, Gate ɗin mota da Suransu


Ana yin Amfani da Smartkey wajen bude Mota ko babur din da Aka kirkira da Fasahar Blockchain, Motar da Bata Amfani da mai ko hasken Rana, Sai dai kawai ka turawa Motar coin din Smartkey ka Bude ka tafi zuwa inda kake son zuwa.

Ana Amfani da Smartkey wajen Biyan kuɗin ɗaki a Otel, za ayi connecting din wayar ka da kofar ɗakin, Duk lokacin da za ka buɗe ɗakin sai dai ka buɗe ta wayar da kake da Application ɗin Smartkey.


Sannan Ana Amfani da Smartkey wajen Bude gate din gida ko kofar daki, Wadannan kofofi Ba su da makulli ko remote ko Wani Abu za a taɓa su buɗe, Ana Amfani da wayar da aka sakawa Application na Smartkey Domin buɗewa.


Hatta Fasahar Blockchain da take bawa Cryptocurrencies tsaro da kulawa tana buƙatar Smartkey, saboda zai ƙarawa fasahar tsaro da saurin tura kowane Cryptocurrencies


Domin Samun bayanai game da Smartkey shiga Wannan group din

https://chat.whatsapp.com/HZjGkEUslWn59PTyLvWjPf


Mai Tambaya ko Neman Karin bayani Kan Smartkey ya min magana ta WhatsApp

https://wa.me/c/2348122225296

Leave a Reply

Your email address will not be published.