UDI ya Yi Gamsashshen Bayani game da tantance membobin Inksnation

 


UDI ya ce 
Ba Dole Bane Sai Kowa Yayi verification Yanzu Ba Ga Wadanda Suke da Karfin Tattalin Arzikin Zasu Iya Jira Harna Tsawon lokaci Kafin Su faya Amfana.


Sannan ya Kara da Cewa Ita BVN Ba Tana Bayyana Sirrin Kudin da Ke Cikin Account Dinka Bane Ko Yadda Za’ayi Azare Maka Kudi Daga Cikin Account dinka Bane.


 Ita Hanya ce Ta Zamani Da Take Bada Cikakken Bayani Akan Bayanan Mutum Kamar Cikkken Sunansa Da Shekarun Haifuwarsa Da Lambar wayarsa Da Kuma Address din Gidansa Da Hotonsa Da Kuma hoton Yan Yatsunsa a Zamanance.


Shiyasa ake Amfani da ita Domin Tantace Mutum Kada Yayi Wani Rashin Gaskiya Ko Wani Laifi ko Bada Bayanan Karya. 


Shiyasa Duk Wayon mutum Sau Daya Kawai Zai Iya Yin BVN Domin Gudun Hadama Idan Ankawo Wani Abun Cigaba Mutum Yace Zaiyi Fiye Da Sau Daya.


Shi yasa  Inksnation Tace Za tayi Amfani Da BVN Domin Tantance kowa.


Kuma Za tayi Amfani Da BVN Ga Wanda Yake Bukatar Ya Fara Cin Moriyar Wannan shiri.


Ga Wanda Kuma Yake Ganin Shi Idan Yasa BVN Dinsa Atunanin sa Cutarsa Za’ayi To Yaje Ya Rike Abinshi Yajira Har Sai mutane milyan 18 sunyi Register da Inksnation.


Yace Karku Bari Wasu Su Maidaku Wawaye.


Sannan Ya Kara Da Cewa Shi Babban Dalilin Da Yasa Yace Ayi Amfani Da BVN Domin a Dakile Masuyin Account Din Inksnation Fiye Da 1 Daya.


Bugu Da Kari Yace Shifa Wannan BVN Verification Din Bafa Wasu Ne Ke yi ba Ma’aiktan CBN Ne Da Sauran Bankunan Yan Kasuwa Suke yinta, Bare Wani Yayi Tunanin Cutarsa Za’ayi.


Sannan Yace 14 November Ne aka Bude Jadawalin Fara Wannan Verification Din.


Daga Karshe Yace Za’a Gama Wannan Verification Din a 12 December Kuma Duk Wanda Baiyi Ba Har ya Wuce wannan Lokacin Automatically Zai Koma Cikin Jerin Yan Zagaye na 3 Uku. Wato third Batch May 2020.

Leave a Reply

Your email address will not be published.