Yadda zaku sayi Cryptocurrencies a farashi Mai sauki tare da turo shi zuwa kowace wallet kuke so

 Yadda zaku sayi Cryptocurrencies a fara Mai sauki tare da turo shi zuwa kowa kuke so


 Za ku iya siyan Bitcoin ko Ethereum ko Kuma Tron a turo muku direct zuwa Trust Wallet ko metamask ko Kuma zuwa kowace wallet kuka ga dama daga Bekonta


Bekonta Cryptocurrencies Exchanger ne da za ka iya siyan Ethereum din da zaka sayi smartkey su turo maka shi direct zuwa  wallet din ake iya siyan Smartkey kamar Trust Wallet ko metamask wallet ko Kuma Atomic wallet


Idan ka sayi Cryptocurrencies a Bekonta na 50k zuwa ƙasa da haka, kuɗin charging siye da kuɗin charging turo maka Eth din zuwa Trust Wallet ko Kuma zuwa kowace wallet 300 ne kacal, saɓanin sauran Cryptocurrencies Exchangers Wanda suke Cajin Linkin baninkin abinda Bekonta suke caji.


Misali idan ka sayi Eth na 50 a Roqqu zasu caje ka naira dubu daya 1k Sannan idan ka turo da Eth daga roqqu zuwa wata wallet din ko da na dubu daya ne  za su caje ka 0.004 Eth Wanda kuɗin charging ya Kai dubu daya saɓanin bekonta 300 kacal ne charging siye har da turo maka zuwa kowace wallet kake so.


A daidai karfe 9:04pm 20/11/20 Roqqu sun siyar da Eth 0.1980 akan 50k amma bekonta sun siyar akan 0.20138589828916 Eth


Yadda Ake Register da Bekonta

Farko za ka taɓa Wannan Wannan link din kayi register https://cloud.bitpezapro.com/register/600218540


Sannan zasu tura maka da link zuwa email din ka sai kayi click akansa, sunyi hakane Domin su tabbatar email din ka Yana aiki,

Sannan Sai kayi verification a kyauta, Sannan ka saka Kuɗin da zaka sayi Cryptocurrencies din da kake bukata


Yadda Ake Saka kuɗi a bekonta

Bayan kayi login Sai kayi Sai ka taɓa fund wallet Sai ka zabi na farko Wanda aka rubuta Bank (Internet Banking, Mobile banking, USSD and ATM transfer) a ƙasa Kuma Sai ka Rubuta Adadin kuɗin da kake so ka saka, sai ka taɓa Proceed, zasu kaika gurin da zaka zaɓi hanyar da zaka  saka Kuɗin, Sai ka zaɓi Automated Funding, Sai ka taɓa Proceed, za su kaika inda suka ajeyi maka Account number taka ta providusBank,  kowa zai iya turo maka kuɗi daga ko Ina a faɗin Duniya ta Wannan account number din.


Bayan ka turo da kudin Sai ka taɓa Complete, zaka iya siyen Cryptocurrencies din da kake so su tura maka zuwa kowace wallet


Leave a Reply

Your email address will not be published.