Yadda Ake Samun kuɗi da jaa lifestyle

 


Yadda Ake Samun kuɗi da jaa lifestyle

JaaLifeStile sabon Kamfanin social media ne,  tafiyarsu Daya da su FACEBOOK, WHATSAPP, TWETTER, Amma su wadannan Kamfanoni basa biyan members dinsu, saidai members suyi ta Tara masu kudi, Amma shi wannan kamfani zai biyaka ba kamar sauran kamfanoni ba.


 JAALIFESTYLE sunzo da tsarin da members zasu samu kudi,suma kamfani su samu. 

Kuma shi wannan kamfani a kasar England yake shiyasa da Euro(€) zasu ringa biyan members.

 Idan kayi Registration zasu baka Euro (€1000) a potential income A/cc dinka, Shi wannan potential income A/cc din acikinsa ne za,a ringa biyanka a ayyukan da kake yi idan an fara program, sannan idan ka gayyato wasu haka zasu Kara maka Duk mutum Daya idan yashigo ta karkashin ka za su baka wannan Euro (€1000) din ko sunkai dubu ne haka zasu baka na kowanne Sannan za kayi verification


Idan wanda ka gaiyato Shima ya gayyato wani yayi register, kuma yayi verification zasu bashi euro €250 haka kaima zasu baka €Euro 200 ko Euro 110 


 Sannan idan ba kada da Reffarals zaka iya yin aikinka, Kuma Company zai biyaka Amma kasani samunka ba yawa tunda akwai activation da company zai rinkayi wa members a kowane wata Kuma zai iya daukan wajen 20k acikin kudin da kasamu, kaga idan kana da Reffarals baza kasan sun cire kudin ba, amma idan kanada Hali company ya bawa Wanda bai samo Reffarals ba daman  zai iya sayan package na iya karfin sa, su kuma company su zasu Nemo mutanen, su sakamaka a matsayin Reffarals dinka.


Kuma Duk adadin kudin da aka biyasu kaima hakan za,a baka, misali kowannen su zai samu dubu 42,000 awata Kuma kasayi package din na mutane goma 

tofa haka company zasu biyaka dubu  42,000 dinnan sau goma. SHIGA NAN DOMIN YIN REGISTER👉👉https://secure.jaalifestyle.com/ref/mrusman

BAYANAI GAME DA ACTIVATION DA ADVERTISING BUNUS DA LIFESTYLE BUNUS

1️⃣MENENE ACTIVATION?

Activation shine biyan kudin mujalla(magazines)da zaka tallata duk wata

Idan da kanka zaka biya kuɗin Activation Euro 30 zaka biya idan Kuma Kamfani ne zai Ara maka Euro 48 ne duk wata kuma shi wannan activation DOLE NE, Sannan Duk wata zaka Sami Euro 83

2️⃣MENENE ADVERTISING BUNUS?

Shi advertising bunus kudine da zaka samu na wadanda suke karkashinka da ka gayyata kai tsaye (direct referral level 1)matakin farko🔹kowannensu zaka samu €83 duk wata

3️⃣MENENE LIFE STYLE BUNUS?

Shi life style bunus kudine da zaka samu daga kan (level 1-7)

Level 1 €5

Level 2 €2

Level 3 €2

Level 4 €2

Level 5 €2

Level 6 €3

Level 7 €4

Shi life style bunus ana cire shi duk karshen wata⏩advertising bunus shi kuma kullum inhar yakai €100

Leave a Reply

Your email address will not be published.