Bayanin Shugaban Inksnation na meeting din da akayi da Inksnation’s MembersBayanin UDI a telegram na Turanchi, a takaice abinda UDI ke magana shine suna qoqarin su tafi da qafa daya kamar yadda blockchain yasamo asali, Wanda har CBN da Sauran Bankuna suka tafi da tsarin akan insknation muna so mumai dashi paper money, shi yasa sai munyi haquri abun zai dauki lokachi, Amma muna samun qalubale sosai a Nigeria, SBD muna da niyyar kafa wani abu ko qirqirar wani abu, Wanda Nan da shekaru masu yawa, zai wa mutanen Nigeria da kuma mutanen duniya amfani.


 Munyi qoqarin yin amfani da BVN Number, Amman abun yaqi,wasu mutane naganin insknation qarya ce, bayan insknation gaskiya ce, munyi registration da CAC TA Nigeria, burin mu duk qasashen duniya mutura Representatives akowace qasa,kuma duk abinda muke fuskanta tun daga matsaloli da qalubale duk saboda kune, kuma Allah na tare damu xai taimakemu!


Yana kallon manufarmu ta alkairi Wanda ya fahimta shi ke ganewa akoda yaushe, ba a samun babbar nasara sai an sha wuya, shi kanshi bitcoin an dauki shekaru masu tsawo kafin a qaddamar dashi yaza gaya duniya Amma shi insknation mutane Nada gajen haquri, Amma fatanmu xamu mai dashi tsarin inkledger system, shine mu mai dashi paper money,!

 Ina wa members na insknation fatan alkairi.

1 thought on “Bayanin Shugaban Inksnation na meeting din da akayi da Inksnation’s Members

Leave a Reply

Your email address will not be published.