Yadda za ka haɗa Lambar katin shaidar Zama ɗan ƙasa da Rijistar layin MTN da kanka

 


Babbar Dama Ga Masu Amfani Da Layin  MTN


Ministan Sadarwa Dr Isa Pantami ya bada umurni ta hannun hukumar NCC cewa duk wani Mai amfani da Layin Sadarwa Yaje ofishi mafi kusa domin a saka Masa lamabar katin zama ƙasa a Rijistar layin wayar sa, NIN wato (National Identity Number) domin tabbatar da inganta tsaro, Don haka kamfanin MTN sun fitar da sabuwar hanya mafi sauki, wadda ba sai kaje ko’ina ba kawai abunda za kayi shine

Ka shiga nan

https://mtnonline.com/nim

Abubuwan da ake bukata mafi mihimmanci sune kamar haka:

First Name:

Last Name:

Phone Number:

NIN Number: shine numbobin jikin National ID Card dinka, ka duba jikin NATIONAL IDENTITY CARD dinka zakagasu an rubuta NIN

Bayan ka gama kai Submit zasu turo maka da Verification Code(OTP) saika saka kai Submit.

Haka Kuma zaku Iya dubawa ko haɗa Layin MTN da lambar katin Dan ƙasa ta hanyar Danna *785# Airtel Kuma *121#


Wadannan Sune Lambobin da ake dannawa Domin tabbatar da Rijistar layin waya tayi ko Batayi ba


MTN  *789*1#

Airtel  *746# 

9mobile  746 or 200

Glo  A tura sakon SMS REG zuwa 746 ko Kuma zuwa 3456


Domin siyan DATA ta MTN wadda take yin wata daya 1GB Kan 350 yi magana ta WhatsApp https://wa.me/c/2348107747229

1 thought on “Yadda za ka haɗa Lambar katin shaidar Zama ɗan ƙasa da Rijistar layin MTN da kanka

Leave a Reply

Your email address will not be published.