Yadda Zaka Hada layin Glo Airtel MTN da katin shaidar Ɗan Ƙasa

 


Yadda Zaka Hada layin Glo Airtel MTN da katin shaidar Ɗan Ƙasa


Da farko Ka shiga Text message ka tura sako zuwa ga 109, ga yadda yadda ake yi


“UPDATENIN, Lambar NIN, sunan mahaifi, Sunan ka”.


Sai ka tura zuwa ga 109.

Ga misali:

UPDATENIN 262825271231  

SULEMAN

zuwa ga 109

Kamfanin MTN sun fitar da sabuwar hanya mafi sauki, wadda ba sai kaje ko’ina ba kawai abunda za kayi shine

Ka shiga nan

https://mtnonline.com/nim

Abubuwan da ake bukata mafi mihimmanci sune kamar haka:

First Name:

Last Name:

Phone Number:

NIN Number: shine numbobin jikin National ID Card dinka, ka duba jikin NATIONAL IDENTITY CARD dinka zakagasu an rubuta NIN

Bayan ka gama kai Submit zasu turo maka da Verification Code(OTP) saika saka kai Submit.

Haka Kuma zaku Iya dubawa ko haɗa Layin MTN da lambar katin Dan ƙasa ta hanyar Danna *785# Airtel Kuma *121#


Wadannan Sune Lambobin da ake dannawa Domin tabbatar da Rijistar layin waya tayi ko Batayi ba


MTN  *789*1#

Airtel  *746# 

9mobile  746 or 200

Glo  A tura sakon SMS REG zuwa 746 ko Kuma zuwa 3456


Domin siyan DATA ta MTN wadda take yin wata daya 1GB Kan 350 yi magana ta WhatsApp https://wa.me/c/2348107747229

Leave a Reply

Your email address will not be published.