Yadda Ake Samun kuɗi da jaa lifestyle - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, December 3, 2020

Yadda Ake Samun kuɗi da jaa lifestyle

 


Yadda Ake Samun kuɗi da jaa lifestyle

Shidai Wannan company sabone,  kuma social media ne,  tafiyarsu Daya da su FACEBOOK, WHATSAPP, TWETTER, Amma su wadannan Kamfanoni basa biyan members dinsu saidai members suyita Tara masu kudi, Amma shi wannan kamfani zai biyaka ba kamar sauran kamfanoni ba.


 JAALIFESTYLE sunzo da tsarin da members zasu samu kudi,suma kamfani su samu. 

Kuma shi wannan kamfani a kasar England yake shiyasa da Euro(€) zasu ringa biyan members.

 Idan kayi Registration zasu baka Euro (€1000) a potential income A/cc dinka, Shi wannan potential income A/cc din acikinsa ne za,a ringa biyanka a ayyukan da kake yi idan an fara program a Watan nan, sannan idan ka gayyato wasu haka zasu Kara maka Duk mutum Daya idan yashigo ta karkashin ka za su baka wannan Euro (€1000) din ko sunkai dubu ne haka zasu baka na kowanne, sannan zasu baka  Euro 50 Bunus nayin Registration.

 

Sannan zakayi verification idan kayi verification zasu Kara maka euro 200. Amma kafin 16th December, 2020.


Idan wanda ka gaiyato  ta Reffaral dinka Shima ya gayyato wani yayi register, kuma yayi verification zasu bashi euro €250 haka kaima zasu baka €Euro 200 ko Euro 110 .


 Sannan idan ba kada Reffarals zaka iya yin aikinka, Kuma Company zai biyaka Amma kasani samunka ba yawa tunda akwai activation da company zai ringayi wa members a kowane wata Kuma zai iya daukan wajen 20k acikin kudin da kasamu, kaga idan kana da Reffarals baza kasan sun cire kudin ba, amma idan kanada Hali company ya bawa Wanda bai samo Reffarals ba daman  zai iya sayan package na iya karfin sa, su kuma company su zasu Nemo mutanen, su sakamaka a matsayin Reffarals dinka.


Kuma Duk adadin kudin da aka biyasu kaima hakan za,a baka, misali kowannen su zai samu dubu hamsin awata Kuma kasayi package din na mutane goma 

tofa haka company zasu biyaka dubu hamsin hamsin dinnan sau goma.🌈SHIGA NAN DOMIN YIN REGISTER👉👉https://secure.jaalifestyle.com/ref/mrusman


No comments:

Post a Comment