Yadda Ake Samun kuɗi da UWork
Uwork suna samun kuɗin da suke biyan Members ta hanyar karɓar talla daga manyan kamfanoni, su biya ma'aikatan su Sannan su biya mu ladan sharing din Wannan tallar zuwa social media kamar Facebook da Instagram
HANYOYIN SAMUN KUƊI A UWORK
Duk Wanda yayi Register zai Sami $0.3 kyauta ba tare ya saka ko Sisi ba yana kaiwa $3 xaka cire kudinka
Wanda yayi a register a kyauta zai Sami 0.125$ Duk lokacin da yayi musu posting din talla a Facebook ko a Instagram, Sai kayi screenshot ka saka hotan abinda ka Tallata musu a wajen MyTask Sai su biya ka
Ta hanyar Referral: Duk Wanda yayi Register da link dinka za su baka 0.2$
za ka Sami ɗimbin kudade ta Wannan hanya
YADDA AKE REGISTER DA UWORK
Step 1: Za su nuna maka ka saka email address dinka Sannan ka Taba SEND CODE
za su tura maka da code guda shida ta email, kafin su tura maka code din kacike sunan ka da password dinka, kasaka code din da suka turo maka ta email sai kadanna register za su nuna ma Rijiatar ka ta yi
HANYAR DA UWORK SUKE BIYA
Uwork suna biyane tahan yar turawa mutane coins na USDT kowa yayi searching nashi a trust wallet zai ganshi price dinsa $1 ne za su biya ta wallet Kenan
Kuyi maxa ku gar xaya kuyi Register kar abarku abaya
https://uwork.ng/home/publics/reg/invite_code/100856.html
Mai Tambaya yamin magana ta WhatsApp
No comments:
Post a Comment