Me ne ne Classic coin


Classic coin Cryptocurrency ne da ke ƙarkashin ERC20 Blockchain, Yana da total supply Bilyan 1


CLASSICCOIN NA KOKARIN SAMAR DA PLATFORMS GUDA BIYAR DA ZA’AKE AMFANI CLASSICCOIN WANDA HAKAN ZAI KARA DAUKAKA DARAJARSA FIYE DA YADDA AKE TUNANI


Akwai KoinTube KoinAd Classic Wallet Classify TV Classic Cinema


Kointube shine project na farko kuma mafi girma da aka haɗa shi da  ClassicCoin zai kasance blockchain base, decentralized peer-to-peer video hosting and sharing platform that facilitate the upload, viewing, sharing and streaming of video-based content on the internet.


Kointube platform ne da zai bayar da damar mallakar ClassicCoin ga masu dora Videos (Content Creators) da masu kallo (Content Viewers) wanda zaka iya canza  classic coin da ka samu zuwa wasu coin din (kamar Bitcoin, Ethereum, da sauransu) ko fiat-based currencies (kamar Naira, Dollar, da sauransu) a supporting exchanges.


 Koinad is a complementary Platform da zai rika aiki a duka sauran Platforms na _ClassicCoin_ da sauran Platforms na duniya ta hanyar installing Koinad plogin a website din domin yin talla a kuma biyaka da ClassicCoin


 Koinad is a complementary Platform da zai rika aiki a duka sauran Platforms na ClassicCoin da sauran Platforms na duniya ta hanyar installing Koinad plogin a website domin yin talla a kuma biyaka da ClassicCoin


Classic Wallet An samar da ita domin taskance ClassicCoin da Mutum ya samu daga platforms na classic coin kuma  automatically zata rika saving din ClassicCoin din da Mutum ya samu daga wasu abubuwa daya gudanar a Platforms na ClassicCoin tare da staking na ClassicCoin.


Classify TV shima video Platform ne da akayi shi Domin series movies kawai, ta yadda zai kasance za’a rika ɗora series films kawai, ta yadda ‘yan film zasu iya zuwa su tallata fina finansu anan, kuma mutane zasu iya shiga su kalli films, ko suyi downloading, ko su sayi films daga Classify TV, kuma wannan yana daga cikin project din da ClassicCoin ke son fara kaddamarwa Insha Allahu.


 Classic Cinema is a modern cinema interested with ClassicCoin da zata bawa ‘yan film damar sayar da fina finansu kamar a sauran kasanshen da suka cigaba, kuma is going to be chain of modern cinema da za’a samar dasu at different parts of the countries and at different parts of state, kuma za’a rika amfani da ClassicCoin ne


Me bukatar classic coin ko Neman karin bayani yamin magana ta WhatsApp 08122225296

Leave a Reply

Your email address will not be published.